Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amfani da wayar salula a harkar banki a Bangladesh

Amfani da wayar salula a harkar banki dai, ya zama ruwan dare a kasar Kenya.

Sai dai ko sauran kasashe masu tasowa za su iya koyi da Kenyar? Wata kasar da ta fara amfani da irin wannan shiri, ita ce Bangladesh.

Ta fara amfani da shirin ne a 2011 kawai, amma tuni kashi 23 cikin 100 na balagan kasar suka rungume shi.

Ga dai rahoton Abdullahi Tanko Bala.