Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bakin haure na kara yawa a tsibirin Lampedusa

Kasashen Turai na cigaba da fuskantar matsin lamba game da batun kwararowar bakin haure cikin Turai.

Hukumar Frontex mai kula da iyakokin Tarayyar Turai, ta ce bakin haure masu yawan gaske ne ake sa ran za su isa Turai a bana, musamman ma tsibirin Lampedusa inda yanzu haka suke cigaba da kwarara.

Ga rahoton Abdullahi Tanko Bala.