Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shin yaya rayuwar 'yan ci rani a Turai ?

A 'yan makonnin nan dai, daruruwan bakin haure ne, musamman daga Afrika suka hallaka a cikin teku yayinda suke kokarin cimma tsibirin Lampedusa. Hukumomin Senegal sun ce a cikin shekaru 5 da suka wuce, 'yan kasar fiye da dubu 150 ne suka tafi ci-rani kasashen waje da nufin kyautata rayuwarsu. Sai dai ba kowa ne ke samun abun da ya yi zato ba. Ga rahoton Suwaiba Ahmed