Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Samar da lantarki ta hasken rana a Kenya

Hasken rana zai iya zama hanya mafi girma ta samar da lantarki nan da zuwa tsakiyar wannan karni a duniya.

Wasu kwararru ne suka yi wannan hasashe, kuma hakan zai kasance wani babban albishir ga mutane miyan dari biyar dake fama da karancin wuta a Afrika.

Ga rahoton Isa Sanusi: