Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Fitar da jarirai waje cikin sanyi na da amfani

A irin kasashenmu, idan an haifi jariri a kan lullube shi don kada sanyi ya kama shi. Amma a kasashe irinsu Finland masu fama da tsananin sanyi, a kan kai yaron waje don ya yi barci.

Sun yi amunnar cewa yin hakan na da alfanu ga lafiyar jaririn. Ga Isa Sanusi da karin bayyani: