Unguwar ya-ku-bayi mafi girma a Afrika

Daya daga cikin unguwannin ya-ku-bayi mafi girma a Afirka ita ce Kibera, a birnin Nairobi na Kenya, inda mutane kusan miliyan daya ke zaune. Saboda kazantar wurin har 'yan yawon shakatawa ke zuwa can don su kashe kwarkwatar idonsu.

To sai dai a yanzu al'amurra na sauyawa. Ga rahoton Alhaji Diori Coulibaly: