Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Faduwar farashin mai na tasiri a Nigeria

Kawo yanzu tashin hankalin da ke faruwa a arewacin Nigeria, bai yi tasiri kai tsaye ba a kan masana'antun mai a kudancin kasar. To amma mummunar faduwar farashin mai a duniya, ta janyo raguwar kudaden shigar gwamnati da kuma kamfanonin mai.Ga rahoton Aliyu Abdullahi Tanko: