Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kokarin kawar da cutar Ebola a Liberia

Liberia dai na kan hanyar kawar da cutar Ebola. Mutane fiye da dubu hudu ne cutar ta hallaka a kasar, amma a makon jiya, babu mutum ko daya da ya kamu da cutar a kasar.

BBC ta gaana da Dr Mosoka Fallah, wani likita mai yaki da Ebola a Liberiar, wanda ke yunkurin gaano masu fama da Ebolar 'yan kalilan da suka rage a kasar.

Ga rahoton Abdullahi Tanko Bala