Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ana ci gaba da bikin fina-finai na FESPACO

Ana cigaba da bikin fina-finai mafi girma kuma mafi tarihi a Afrika, a Burkina Faso. Za a dai nuna fina-finai fiye da dari daya a lokacin bikin na FESPACO.

Rikicin siyasar da aka yi a kwanan baya a kasar ta Burkina Faso da kuma yaduwar cutar Ebola, ba su hana masu sha'awar fina-fina, hallara a birnin Ouagadougou domin bikin ba.

Ga rahoton Isa Sanusi: