Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Boko Haram: Amurka na horas da sojojin Chadi

Majiyoyin tsaro sun ce, sojojin Chadi da na Nijar sun kwato garin Damasak na Najeriya daga 'yan Boko Haram. Jami'an Najeriyar suka ce, saboda matsin da take sha ne, shi ya kungiyar ta Boko Haram ta yi mubaya'a a karshen mako ga Daular Musulunci.Amirka ma na taimakawa wajen samar da bayyanan sirri da kuma horon sojoji. Ga rahoton Alhaji Diori Coulibaly