Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Irin barnar da aka yi a garin Baga

A cikin shekaru shidda da suka wuce, yankin Arewa maso Gabashin Najeriya, ya yi ta fama da tashin hankali inda har mayakan Boko Haram suka kama yankuna da dama. Sai dai yanzu sojojin Najeriya da Kamaru da Chadi da kuma Nijar, suna ta kwato garuruwan da aka kama. BBC ta samu shiga wasu daga cikin irin wadannan garuruwa da aka 'yanto. Ga dai Jimeh Saleh da karin bayani: