Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Me ke faruwa a gidajen yarin Faransa ?

A cikin watanni biyun da suka wuce dai, an yi ta sa ido a kan gidajen kurkukun Faransa a matsayin wuraren da ake daukan masu tsattsauran ra'ayin Islama. Hare-haren da aka kai a cikin watan Janairu, sun saka alamomin tambaya game da alakar maharan da zaman su a kurkuku. Yanzu dai Faransar na daukan matakai na tinkarar tsattsauran ra'yin Islama a gidajen kurkukun kasar. Ga rahoton Aichatou Moussa.