Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Salon saka Hijabi a duniya

'Yan mata Musulmi dayawa na sa hijabi. Kuma su kan bi hanyoyi iri-iri, alal misali ta intanet, domin ganin irin hijabin da ake yayi. Yau, rana ce da BBC ta kebe domin 'yan makaranta su gabatar da rahotannin da suka shirya. Wasu dalibai daga gabashin London sun shirya rahoton nasu ne, a kan muhimmancin sa hijabi a garesu. Ga dai Abdullahi Tanko Bala: