Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shin wane irin sauyi Nigeria ta samu tun shekarar 1999?

A karshen makon jiya ne jama'ar Nigeria suka kada kuri'unsu, abin da wasu ke ganin ita ce fafatawar da aka yi ta ke-ke da ke-ke, tun bayan da aka kawo karshen mulkin soji a shekarar 1999.

Amma abin tambayar shi ne, wane irin sauyin rayuwa mutanen Nigeriar suka samu tun lokacin da mulkin dimokradiyya ya dawo a shekarar 1999?

Arjun Kohli da Stefano Cassini ne suka hada bidiyon

Bayanai: Babban bankin duniya, CIA Fact book, Africa Practice