Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Al-bashir na neman tazarce a Sudan

Muhimman bayanai a kan zaben shugaban kasa a Sudan wanda za a yi a karshen mako inda shugaba Omar Albashir ke neman tazarce.