Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardu 18/04/2015

Saurari shirin Amsoshin Takardunku na wannan mako domin jin tarihin shugaban hukumar zabe ta kasa INEC Farfesa Attahiru Jega, da ma sauran wasu tambayoyin, tare da Aisha Baffa Shariff.