Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Matsalar gidajen kwanan 'yan ci rani a Singapore

Singapore kasar ce da ke daukar ido, ganin yadda ta ci gaba.

To amma baya ga kyali-kyalin akwai dimbin baki 'yan kasashen waje da suka je can neman kudi.

Dayansu na kwana a gidaje masu cunkoso. Gwamnatin Singapore din na kokarin kawo sauyi - to sai dai ba kowa ne ya gamsu da matakin ba.

Ga rahoton Isa Sanusi: