Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Zabe a Biritaniya: Ra'ayin 'Yan ci-rani

Mikar the Vipar, dan shekaru 23 dan asalin Saliyo ya koma Biritaniya tun ya na dan shekaru 15. Ya ce ya damu a kan manufofin siyasar kasar kuma yanason shugaba mai bin diplomasiyya. Kuma a daina tsoma baki a kan harkokin wasu kasashen da shiga cikin yaki, kamar yadda aka yi a Libya.