Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Zabe a Biritaniya: Ra'ayin Mohammed Achaibu

Bayan kwashe lokaci mai tsawo yana zaune a Biritaniya, Mohammed mai shekaru 20 na da ilimi kan yadda 'yan ci-rani ke habbaka birnin Birmingham. Yanason 'yan siyasa su hana kafafen yada labarai nuna 'yan ci-rani a matsayin matsala ga kasar nan.