Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Zabe a Biritaniya: Ya kamata a gina makarantu

Wasu ma'aurata 'yan asalin Masar, za su kada kuri'a a karon farko a Biritaniya kuma batun makaranta shi ne kan gaba a wurinsu. Da kyar 'yarsu ta samu gurbin karatu a birnin Birmingham, kuma a yanzu suna fata gwamnati za ta mai da hankali wajen gina karin makarantu.