Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Rayuwar mata a Saudiyya

'Yan Saudiyya dai sun yi fice wajen bin addininsu sau da kafa. Sai dai mata na fama wajen samun wasu hakkokinsu.

A kwanan baya, wani rukunin mata sun kalubalanci shugabannin addinin kasar bisa haramcin da aka yiwa maata na tuka mota a kasar.

Sai dai kamar yadda za ku ji a wannan rahoto na Aisha Sharrif Bappa, ra'ayi ya bambanta kan matsayin mata a Saudiiyar: