Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mata masu kiba sun yunkuro a Kenya

To galibi, mata masu sa kayan ado don tallata su - watau Models ko Mannequins - sirara ne, marasa kiba. Sai dai a Kenya, hakan na neman zama jiya ba yau. A yanzu kamfanoni masu irin wannan sana'ar na karfafa wa mata masu kiba, gwiwar su shiga irin wannan tallar - da fatan hakan zai taimaka wajen rage gani-ganin da ake masu. Ga dai Ibrahim Isa da karin bayyani: