Matsala a gidajen kwana na maza a Afrika ta Kudu

A Afirka ta Kudu, gidajen kwana na maza na da mahimmanci sosai a tarihin kasar. Sai dai ana shirin kawar da su nan ba da jimawa ba. Dalili kwa shine: 'yan sanda sun yi amunnar cewa, mutanen da suka rika kai wa 'yan kasashen waje hari a kwankin baya, suna zaune ne a irin wadannan gidajen. Ga rahoton Ibrahim Isa.