Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An haramta shan sigari cikin jama'a a China

China ce kasar da ke kan gaba a duniya wajen yawan masu shan taba sigari inda mutane fiye da miliyan dari 3 ke busa sigarin.

Sai dai daga yau hukumomi sun haramta shan taba sigarin a wuraren da jamaa ke taruwa a birnin Beijing.

Wadanda suka karya dokar kuma zaa ci su tarar dala 30.

Ga dai rahoton Abdullahi Tanko Bala