Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Barnar da gobara ta yi a Ghana

Gwamnatin Ghana ta ayyana zaman makoki na kwana uku a kasar, bayan da mutane fiye da 175 suka hallaka a Accra, babban birnin kasar, sakamakon tashin gobara a wani gidan mai, da kuma ambaliyar ruwa.

Mutanen sun fake ruwan saman da ake yi ne kamar da bakin kwarya a gidan man. Ana ci gaba da neman gawarwakin wadanda suka hallakar.

Ga Elhaji Diori Coulibaly da karin bayyani: