Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Dandalin Tiananmen na China

Shekaru ashirin da shidda kenan da sojojin China suka murkushe masu zanga-zangar neman kafa demokradiyya, a dandalin Tiananmen da ke birnin Beijing. Ana jin daruruwa ne suka hallaka. Wannan rana ce mai janyo kace-nace a fagen siyasar Chinar. Masu sa ido sun goge duk wani batun da ya shafi Tiananmen din, a shafukan internet na ainihin kasar ta Sin. Ga rahoton Isa Sanusi: