Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kokarin ceto 'yan ci-rani a bahar rum

Jiragen ruwa na yakin Turai sun koma bincike da kuma kai dauki a kudancin Bahar Rum. A bara sun dakatar da aikin ceton, wanda hakan ya sa wani jirgin ruwa mai zaman kansa, ya maye gurbinsu. BBC ta ga irin jan aikin da jirgin ke yi wajen ceto 'yan ci-ranin. Ga Aminu Abdulkadir da fassarar rahoton musamman na Gabriel Gatehouse.