Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taron AU - mata a Afrika

Ana gudanar da taron kungiyar tarayyar Afrika, AU, a kasar Afrika ta Kudu, kuma taken taron na bana shi ne "Duba kan ci gaban mata da tallafa musu."

Amma, mene ne ya sauya a lamarin mata tun bayan da aka kaddamar da kungiyar AU a shekara ta 2002?

BBC Afrika, tana nazari kan yadda rayuwa take ga matan wannan zamani a nahiyar.

Bayanai: Rahoton Kungiyar AU na 2014.