Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Rayuwa karkashin mayakan IS a Mosul

BBC ta yi wani bincike kan yadda mayakan kungiyar IS ke juya akalar rayuwar mutanen da suke garin Mosul, wanda suka kwace ikonsa kusan shekara daya da ta wuce.

Binciken ya gano yadda mayakan ke tursasawa mazauna garin yin kowanne irin al'amari bisa tsarin kungiyar ta IS.