Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Auren dole a Biritaniya

Wani dan yankin Wales ya zama mutum na farko a Biritaniya da aka samu da laifin auren dole. Mutumen mai shekaru 34, ya amsa cewa ya tilasta wa wata mata 'yan shekaru 25, ta aure shi. Hakazalika ya amsa laifin aikata fiade da kuma keta dokar dake haramta auren mata biyu. Kotu dai ta yanke ma shi hukuncin daurin shekaru 16. Ga rahoton Jimeh Saleh