Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku 13/06/15

A filin na wannan makon da Isa Sanusi ya gabatar, za ku ji abin da ake kira 'USB flash drive' da kuma bayanai game da sahihancin hotunan da ake samu a intanet.