Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Fatan 'yan Nigeria kan azumin Ramadan

Yau aka tashi da azumin Ramadan a kasashe da dama. A tsawon lokacin, Musulmi na kara kusantar Ubangiji ta hanyar ibada da kuma tallafa wa masu karamin karfi. Wakilinmu Is'haq Khalid ya tuntubi wasu mazauna garin Bauchi a Najeriya, a kan irin fatansu game da azumin na bana: