Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Batun muradun karni na Bangladesh

Shekaru 15 da suka wuce ne, Majalisar Dinkin Duniya ta bullo da muradun karni da zummar kyautata rayuwar matalauta.

Muradun takwas, sun maida hankali ne kan yaki da talauci da kuma yunwa, da inganta lafiyar uwa da jaririnta, da dai sauransu.

Tun lokacin kuma, cigaban da aka samu ya sha banban. Sai dai kasar Bangladesh ta samu nasarori a fannin yaki da tallauci.

Ga dai Aichatou Moussa da karin bayani