Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ghana na kera motar Jeep da ake kira Kantanka

Har ya zuwa yanzu dai, duk wani mai sha'awar sayen sabuwar motar jeep ko 4-4, da wuya ya saye wadda aka kera a Afrika saboda babu ma inda ake kera su.

Sai dai yanzu za a iya cewa nesa ta zo kusa, domin kuwa a Ghana an fara kera motar Jeep da ake kira Kantanka.

Sai dai ko za ta iya yin gogayya da fitattun motoci irin su Toyata ko BMW ?