Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kokarin rage talauci a Uganda

Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki-moon ya wallafa ya wallafa rahoto kan muradun karni a yau.

Rahoton ya ce kasashen duniya suna samun cigaba wajen kawo karshen matsanancin talauci.

An bullo da shirin raya karkara a duk fadin Afrika domin inganta rayuwar matallauta.

To ko wane hali ake ciki a Uganda? Ga dai Aichatou Moussa da karin bayani.