Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Dawakin Folo a Indiya

Ana yi wa wasan Folo lakani da "Wasan Sarakuna." Yana da farinjini sosai musamman a Turai da Amirka. To amma wasan Folon ya samo asali ne a karamar jahar Manipur ta Indiya, inda ke akwai wasu dawakai na musamman, wadanda a yanzu masu kare dabbbobi ke ganin cewa, suna fuskantar hadarin karewa. Ga dai rahoton Isa Sanusi: