Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Fa`idar ziyarar Buhari a Amurka

Hakkin mallakar hoto Nigeria government

A wannan makon ne Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kai ziyara Amurka, inda ya gana da shugaba Barak Obama a kan batutuwan da suka shafi ci gaba Najeriya, ciki har batun tsaro da yaki da cin hanci da kuma bunkasa tattalin arzikin Najeriyar.

kuma filin ra`ayi riga ya tattauna ne a kan yanda za a tabbatar da cin gajiyar abubuwan da aka tattauna.