Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Jaridar 'Granma' ta Cuba

A ci gaba da dasawar da ake yi tsakanin Amirka da Cuba, Amirkar ta bude ofishin jakadanci a Havana, bayan kasashen biyu sun kwashe shekaru suna zaman 'yan marina. Sai dai abu daya da bai sauya ba shi ne: 'Granma', wata jarida mallakar gwamnatin Cubar, wadda aka kafa tun lokacin da ake tsananin yakin cacar baki. To amma yaya makomar jaridar a wannan zamani? Ga rahoton Jimeh Saleh: