Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Jami'o'in Nigeria suna baya a duniya

Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Jami'ar Cape Town

Kwanakin baya ne cibiyar bayyana darajojin jami'o'i ta duniya ta fitar da jadawalin jami'o'i dubu mafiya inganci a duniya. Daga ciki babu jami'a daya ta Nigeria. A cikin jerin jami'o'in biyu ne kadai suka fito daga nahiyar Afrika, daya a Afrika ta Kudu dayar kuma a Masar. Wadanne matakai suka kamata a dauka wajen sauya wannan matsayi?