Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wasu 'yan Taliban sun yi wa Mullah Mansour mubaya'a

Kungiyar Taliban a Afghanistan ta wallafa wani bidiyon da ke nuna daruruwan mutane da bisa ga dukan alamu, suna mubaya'a ne ga sabon shugabanta, Mullah Akhtar Mansour.

Ba safai ake ganin vidiyo irin wannan ba, wanda ya zo yayin da rahotanni ke cewa an sami baraka a kungiyar, a kan sabon shugaban da ya maye gurbin marigayi Mullah Omar.

Ga dai Jimeh Saleh da karin bayyani: