Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gane Mani Hanya 08/08/2015

A Najeriya, rahotanni na nuna cewa biyu daga cikin matatun man fetur na kasar sun fara aiki.

Matatun na Warri da Fatakwal a kudancin kasar sun fara aiki ne bayan wasu gyare-gyare.

To ko wane hali matatar mai ta Kaduna a arewacin kasar ke ciki?

Wakilinmu na Kaduna Nurah Mohammed Ringim, ya tattauna da shugaban matatar mai ta Kaduna Engineer Sa'idu Aliyu Muhammad.