Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Yar ci-rani ta tsallake rijiya da baya

Wata takaddama ta kunno kai game da kwararar 'yan ci-rani zuwa Turai. A cewar sakataren harkokin wajen Birtaniya, 'yan ci-rani daga Afirka na yin barazana ga kasashen Turan. To amma in ji majalisar dinkin duniya, ba mamaya ba ce, kai-kawo ne na jama'a. Tun farkon shekara dubun dubata ne suka isa nahiyar Turan daga Libiya. Dayawansu sun hallaka a Teku. Ga rahoton Jimeh Saleh: