Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shekara daya babu cutar Polio a Afrika

Nahiyar Afirka ta kama hanyar rabuwa da cutar shan-inna ko polio. Yau shekara guda kenan cicif tun lokacin da aka gano wani yaro mai dauke da ita a Somalia. To sai dai har yanzu da jan aiki a gaba, saboda sai nan da shekaru biyu ne za a ayyana cewa nahiyar ta rabu da polion, idan ba wanda ya kuma kamuwa da ita. Ga Jimeh Saleh da karin bayyani: