Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ma'anar tufafin gargajiya a gare ku

A wannan makon aka yi bikin nuna tufafin gargajiya na 'yan Afirka a nan London. BBC ma ta bi sahu wajen gudanar da nata bikin. Sai dai can a Afirkar, duk da cewa jama'a na alfahari da kayayakinsu na gargajiya, an lura cewa a wasu wuraren an fi rungumar tufafin Turawa, musamman a tsakankanin matasa - kamar dai yadda za ku gani a wannan rahoton na Ishaq Khalid daga Bauchi: