Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kabilar da mace ke auren mace a Tanzania

A duk duniya kowa yana da Zabin auren wanda ya ke so bisa dalilai daban-daban, amma a garin Tarime da ke yankin Mara na kasar Tanzania, akwai wata dadaddiyar al'ada ta mace ta auri 'yar uwarta mace. To ko me ke janyo hakan? Za ku ji wannan amsa cikin fassarar rahoton da wakiliyarmu Tulanana Bohela ta aiko mana kan auren da ake kira Nyumba Nthoba a gargajiyance, da kuma yadda ake yin sa ba tare da shamaki ba a yanzu;