buhari
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Kwanaki 100 na mulkin Buhari

Muhawara ta musamman kwanaki 100 na sabuwar gwamnati a Najeriya, shin kwalliya ta biya kudin sabulu?

Ko me ya kamata gwamnatin ta maida hankali a kai nan gaba?