Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Makarantar da galibin dalibai tagwaye ne

A kasar Honduras da ke yankin Latin Amerika, akwai wata makaranta inda da dama daga cikin daliban, ke kama da juna. Dalili kuwa shi ne cewa jerin 'yan tagwaye ashirin da uku ne ke karatu a makarantar da ke garin Danli na kudancin kasar. Ga Jimeh Saleh da karin bayani: