Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ambaliya ta yi barna a Japan

Ana ta gudanar da aikin ceto a Japan, sakamakon mummunar ambaliyar ruwa, bayan an kwashe kwana biyu ana ruwan saman da ba a taba yi ba. Yankunan da lamarin ya fi shafa suna arewacin Tokyo, can a birnin Joso. Hukumomi sun ba mutane kusan miliyan guda umurnin su bar gidajensu. Ga Muhammad Kabir Muhammad da karin bayyani: