Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kasashen da ke kan gaba a fasahar kirkire-kirkire

Shin wurin da ka ke zaune yana yin tasiri kan irin fasaharka, to ta wadanne bangarori? A ranar Juma'a ne wasu alkaluma da aka fitar a kan kasashen duniya fiye da 140 suka gano cewa kasashen Switzerland da Biritaniya da Sweden da Netherlands da kuma Amurka sune kasashe biyar da suka fi fasahar kirkire-kirkire na zamani. Ta yaya za ka karfafa tare da bunkasa fasahar kirkire-kirkirenka? Kuma yaya za ka auna ta?