Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Abin da na gani a Mina - Tchima Illa

Wakiliyar BBC, Tchima Illa Issoufou na daga cikin wadanda suke Mina lokacin da aka samu turmutsitsi, lamarin da ya janyo rasuwar innarta da kuma wasu daga cikin 'yan tawagar Nijar.

Kawo yanzu mutane 769 ne aka tabbatar da rasuwarsu sakamakon hadarin a Saudiyya.

Ga abin da Tchima ta shaida mana.